iqna

IQNA

Madrid (IQNA) An gano kwafin kur'ani tare da wasu rubuce-rubuce biyu na farkon ƙarni na 16 a bangon wani tsohon gida a kudancin Spain.
Lambar Labari: 3489672    Ranar Watsawa : 2023/08/20

Kinshasa (IQNA) Wani sabon harin da aka kai a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango ya sake haifar da gargadin cewa wani reshe na kungiyar Da'ish a Afirka yana ci gaba da samun kisa fiye da yadda yake a kasashen Siriya da Iraki.
Lambar Labari: 3489637    Ranar Watsawa : 2023/08/13

Tehran (IQNA) Musulman da ke zaune a kasashe daban-daban na duniya za su yi azumi a lokuta daban-daban, ya danganta da yanayin kasarsu, wanda ya bambanta daga kasa zuwa kasa.
Lambar Labari: 3487085    Ranar Watsawa : 2022/03/23

Tehran (IQNA) an bude wasu cibiyoyin koyar da kur’ani a cikin jihar Niger da ke tarayyar Najeriya
Lambar Labari: 3485142    Ranar Watsawa : 2020/09/02

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da taimakon kudade ga mutanen da suka samu matsalaoli sakamakon bullar Corona.
Lambar Labari: 3484885    Ranar Watsawa : 2020/06/11